SANARWA
Assalamu Alaikuma <<<>>> Sunna Radio na farin cikin sanar da daukacin Aluma Musulmi cewar ta fara sayar da lokutan tafseer na Azumin watan Ramadan cikin farashi mai rahusa ga masu daukan nauyi. Yin hakan zai baku daman taimakawa Alumma Musulmi da basu da daman sauraron tafseer musamman mazauna kasashen qetare. taimakawa ta hanyar isar da sakon ALLAH zuwa ga bayin SA babban aikin alheri ne. domin zuba adashe a yau a dauka da mafificin riba gobe Kiyama, ku tuntubi Sunna Radio akan number waya kamar haka 08030632422 <<<>>> email sunnaradio4@gmail.com

Kai tseye

Social networkAMSOSHIN WASU TAMBAYOYIWANKAN JANABA

WANDA RAKA'ATUL FIJIR TA KUBUCEWA

KARBAN LONG NA MASHIN

KISAN BISA RASHIN SANI