SANARWA
Assalamu Alaikuma <<<>>> Sunna Radio na farin cikin sanar da daukacin Aluma Musulmi cewar ta fara sayar da lokutan tafseer na Azumin watan Ramadan cikin farashi mai rahusa ga masu daukan nauyi. Yin hakan zai baku daman taimakawa Alumma Musulmi da basu da daman sauraron tafseer musamman mazauna kasashen qetare. taimakawa ta hanyar isar da sakon ALLAH zuwa ga bayin SA babban aikin alheri ne. domin zuba adashe a yau a dauka da mafificin riba gobe Kiyama, ku tuntubi Sunna Radio akan number waya kamar haka 08030632422 <<<>>> email sunnaradio4@gmail.com

Kai tseye

Social network


GAMEDA SUNNA RADIO

Sunna Radio, an kirkiro tane domin toshe gibi da ake samu wajen sauraron darrusan Addinin Musuluncin musaman ga Hausa mazauna kasashen Qetare da basu da daman sauraron Tafseer Alqurani Mai Girma, da sauran karatuttuka dake ake gyaran Ibada.

tashar tana watsa tafseer ta internet yayin da ake amfani da Komputa da wayan hannu wajen sauraro, yayin da ake da daman sauraro a duk fadin duniya.